logo MP3
head_logo

Sadiq Saleh So Yayimin Rana (Feat. Zuby Muazu) Скачать

main img

Sadiq Saleh

So Yayimin Rana (Feat. Zuby Muazu)

68 Прослушиваний
03:30
Все треки Sadiq Saleh
Слушать
Скачать песню

Текст песни

Sadiq Saleh's production

So yayimin rana tunda ga rabona nima
So yayimin rana tunda ga rabona nima
So yayimin rana tunda ya bani ke
So yayimin rana tunda ya bani kai

Mace kyakkyawa, ku kira ta da zahra
Gata son kowa, kuma bata gadara
Tawa yar baiwa, mai diri kyan sura
Keke deben kewa bani babu lallura
Bazan barki ba
Allah ba zana guje ki ba
Idan ko har hakan ya kasance bana doron duniya

Nagode maka, tunda kana kauna ta
Mai zanyi maka, don ka wuce dan gata
Akan kaunar ka kullum wadan su ke kyara ta
Zan jure daka, wahala da jigata
Kuyi mana fatan alkhairi, masu kaunar mu
Hakan masu shuka dubun sharri, da zuwa namu
Ta Allah ba taku bace, ba zaku iya damu ba

Soyayyah da dadi, ina ya zuma ya ke
Nima yau ina a cikin ta na watstsake
Tarkon so ya kamani, in fice sai dake
Ba wata banda ke, zuciya kin mallake
Kinyi daban a cikin mata dubu
Duk wani mai so baya son a rabu
Tunda habu ta zamo matar habu
Babu abinda ya gagari rabbana, sarki Allah

Ku makiya
Makiya
Makiya
Makiya
Ku barmu mu huta
Tunda muna kaunar junar mu, ku barmu karku wahalta
So hana ganin laifi ne, ammah karya kazanta
Maganar aure an gaskata
Ansa ranar aure, kamar yau ne zamu shige daka

So yayimin rana tunda ga rabona nima
So yayimin rana tunda ga rabona nima
So yayimin rana tunda ya bani ke
So yayimin rana tunda ya bani kai

На странице доступен трек So Yayimin Rana (Feat. Zuby Muazu) от Sadiq Saleh. Слушайте онлайн или загрузите в один клик бесплатно на свое устройство.