logo MP3
head_logo

Sadiq Saleh In Bake / Ki Kula (Feat. Shamsiyya Sadi) Скачать

main img

Sadiq Saleh

In Bake / Ki Kula (Feat. Shamsiyya Sadi)

63 Прослушиваний
03:56
Все треки Sadiq Saleh
Слушать
Скачать песню

Текст песни

Musax
Musax Mix
In bake ba ba a ganni ba
Soyayya hadin rabbi ne
Nima in ba kai ba a ganni ba
Soyayya hadin rabbi ne

In bake (babu ni)
In bake (babu ni)
In ba kai (babu ni)
Nima in ba kai (babu ni)

Kina dani
Masoyiya soyayya
Ina da ke
Na nada ki sarauniyar duniya
Komai kice zanyi shi babu jayayya
Habibiya taho mu zaga al karya
Tunda so ya shige ni
Babu randa zana barshi na dauka

In babu ke

Takwara na da an kira sunan ka nima zan amsa
Saboda mun cudanye, mun zama daya tanda ai sai masa
Alaqa da duk makiyin ka na gane na fasa
Saboda abinda kakeso shi zanso ko yayake mudin sa
Dan ra'ayin mu sun zama daya
Mun kulle juna tamkar kwai
Ina yin ki
Abunda kikeso shi ne nawa
Nima ina yin ka
Abunda kakeso shi ne nawa

Inda ra-ra-ra-ra-ra

In ba kai (babu ni)
In ba kai (babu ni)
In ba ke (babu ni)
Nima in ba ke (babu ni)

Ki kula (zana kula maka)
Ki rike (zana rike maka)
Amanar soyayya ta akan gaskiya
Nima ka kula (Zana kula maki)
Ka rike (Zana rike maki)
Amanar soyayya ta akan gaskiya

Bani da kowa bani da komai in ba kai ba
Al fahari in zan ba zai wuce kai din ne ba
Kai ke bani tsaro dan bakai kama da raggo ba
A yo magana kaina marar dadi ba kayi shiru ba
Kai kazamo dirka a gare ni, wai ya baza na fada ba?
Allah yai mini babbar kyauta na ratar wasu mata
Zan gina rayuwata da ke (rayuwata da ke)
In mutu ma cikin rai dake (dake)
Ba na sha'anin da ba ke (ba ke)
Nayi dako na san ki bisa kai

Ahh-ha-ha
Ina raye (Ina raye)
Kina raye (kana raye)
Miye sanadin da zai sa muyi rabuwa dake
Miye sanadin da zai sa muyi rabuwa da kai

In babu ke
Ahh-ha-ha

Mix (Musax Mix)
Musax mix

На странице доступен трек In Bake / Ki Kula (Feat. Shamsiyya Sadi) от Sadiq Saleh. Слушайте онлайн или загрузите в один клик бесплатно на свое устройство.