Sadiq Saleh Mai Kishina Скачать
Текст песни
Kunga inajin dadi inajin dadi
Nasamu muradin raina tana kishina nidai
Kunga inajin dadi inajin dadi
Nasamu muradin rainayana kishina
Nima
Sonki ya fatatakeni harna durkusa
Shiya adabeni har yasa na fallasa
Nidake mu raina so takaimu kyankyasa
Nayi bincikar kamarki babu na rasa
Zabina mai kishina Mai kishina
Kaine kaine kaine
Wayyo zabina mai shikina mai kishina
Kene kene kene
Tarbiya nasaba duk ka hada
Kankazo mini naimaka shifida
Kwaliya zan maka har nayi rangwada
Akankane jamaa ke gane inafada
Kece sila
Samun chanjin kala
Sai hamdala
Gun allah makagina
Yau naibara
Samu nai nasara
Bana jira
Gun yaba mai so da kauna na
Wai dan na yabaki sukace Mai zakinbaki
Yar gatace ke fitarki ana kakaki
Zan hidamtu akaunarki
Zaa kiran bawanki
Wayyo zo ki ceci bawan nan
Wanda ya xautu kanki nine Nan
Kauna tashigeni karkace mini zaka barni
Nai nisa baa ganina ko an haura tsani
Yadda naso kasoni
Ko Gida ma nai bayani
Banida wani buri in gida har suka barni
Kai kutaho ku ganta itace zabina
Ga zabina mai kishina ahhhhhhh
Ga zabina mai kishina Mai kishina
Kaine kaine kaine
Mix
Musax Mix
Треки от исполнителя