Boyskido Khadija (Nana) Скачать
Текст песни
Make water carry me dey go
Emini Boyskido oh woah
Beat Smith X
Ba dan arziki ba
Kuma ba dan suna ba
Soyayya ce ta gaskiya
Soyayya mai zakin Zuma
Khadija zan baki shawara
Ki zauna da mijin ki
Ki kula da mijin ki
Khadija ce Amarya, ku zo ku kalla
Khadija ta ci kwalliya, ku zo ku gan ta
Gashi kinyi dacen ango wacce zuci ta zaba
Ai kayi dace tunda 'Dija ka zaba
Lale-lale, Khadija ta shige lalle
Ba a bikin dole muna rawa muna tsalle
Lale-lale, Khadija ta shige lalle
Ba a bikin dole muna rawa muna tsalle
Tako-tako, Nana zo taka lafiya
A gaida saurayina
Mai kyau koh ba kwalliya
Kin burge angon ki naga yana dariya
Yai dacen mace mai kyau kuma ga tarbiyya
Ooh woah, Nana, Nana yeah iye eh-eh
Gimbiya Nana zataje gidan aure
Ooh woah, Nana, Nana yeah iye eh-eh
Gimbiya Nana zataje gidan aure
Lale-lale, Khadija ta shige lalle
Ba a bikin dole muna rawa muna tsalle
Lale-lale, Khadija ta shige lalle
Ba a bikin dole muna rawa muna tsalle
Khadija ce Amarya, ku zo ku kalla
Khadija ta ci kwalliya, ku zo ku gan ta
Gashi kinyi dacen ango wacca zuci ta zaba
Ai kayi dace tunda 'Dija ka zaba
Lale-lale, Khadija ta shige lalle
Ba a bikin dole muna rawa muna tsalle
Lale-lale, Khadija ta shige lalle
Ba a bikin dole muna rawa muna tsalle
Lale-lale, Khadija ta shige lalle
Ba a bikin dole muna rawa muna tsalle
Lale-lale, Khadija ta shige lalle
Ba a bikin dole muna rawa muna tsalle
(Muna rawa muna tsalle)
Beat Smith X
Треки от исполнителя