Nazir M Ahmad Sarkin Waka Labarina Dena Kuka Скачать
Nazir M Ahmad Sarkin Waka
Labarina Dena Kuka
Текст песни
Labarina banyi ba
Ina kaje bakaji ba
To 'dan tsaya bakayi ba
Idan katafi ba'ayi ba halinka ne baiyi ba
Ha, aa, aah, ah, halin ka ne baiyi ba
Mutum da 'dimantuwa
Da bashi san cutuwa
Mai san yawan 'karuwa
Mai cuta mai taimakon sa 'dan Adam ma isa yawan damuwa
Kai na nan fari ('kwarai)
Wani kwa yana nan baki
Mai zuciyatai baka gane shi kai
Tinda ba'a shanya ruwa
Allah ya kare mu dut
Daina kuka, labarina
Daina kuka, labarina
Daina kuka, labarina
Daina kuka, labarina banzata zai kai wannan ba
Kunji labarina
Daina kuka, labarina
Daina kuka, labarina
Daina kuka, labarina
Daina kuka, labarina banzata zai kai wannan ba
Kunji labarina
Wani naso kamar Jannatu
Na yarda nidashi zan mutu
Shima yace dani zai mutu
Mai 'karya kaje ka mutu
Ashe ashe kamar kwance kwance yaga ya kashen rayuwa
Ha aa ai hakan kamar baiyi ba
Ya akayi tafiyar takai haka kamar ba'a rayu ba
Ya akayi zaki yana dawa ya 'daura cin kasuwa
Ya na 'dauki dutsin cikin wuta dan abin kamar bazai yuwu ba
Ya akayi dabbar dake busa ace tazo ta koma ruwa hakan kamar baiyi ba
Ha aa ah ai hakan kamar baiyi ba
Su kudi idan kabiye alakar su sai ka shafe kusa
Da matsuwa sannan yuwuwar ace rayuwarka zata ci 'kasa
Mai ganin rama tai kalar zuma kaga kai kafada ruwa
Mai hawa kace kar ka karkace yaudara da neman 'kawa
Gobe ta wuce yanxu za'ace ya kake ciki a rayuwa
Da dakai kace nina haukace yanzu waya fada ruwa hakan kamar baiyi ba
Ha aa ah ai hakan kamar ba'ayi ba
Daina kuka, labarina
Daina kuka, labarina
Daina kuka, labarina
Daina kuka, labarina banzata zai kai wannan ba
Kunji labarina
Daina kuka, labarina
Daina kuka, labarina
Daina kuka, labarina
Daina kuka, labarina banzata zai kai wannan ba
Kunji labarina
Daina kuka, labarina
Daina kuka, labarina
Daina kuka, labarina
Daina kuka, labarina banzata zai kai wannan ba
Kunji labarina
Daina kuka baiwar Allah Rabbaba shike 'daga bawa
Allah yasa mudace ameen